CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun shinkafa ainihin hoton girkin

Dambun shinkafa

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

My favorite dambun shinkafa yana matukar min dadi ssae😋

My favorite dambun shinkafa yana matukar min dadi ssae😋

Kara karantawa

Dambun shinkafa

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

My favorite dambun shinkafa yana matukar min dadi ssae😋

My favorite dambun shinkafa yana matukar min dadi ssae😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafan dafawa
  • Albasa
  • Tarugu
  • Tattasae
  • Albasa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Spices
  • Zogale
  • Gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki barza shinkafar ki,ki wanke ta sosai

  2. 2

    Bayan kin wanke Zaki jajja tarugu tattasae albasa ki zuba a cikin wankakken shinkafar ki,sai ki gyara gyadar ki ki faffasata Kar tayi laushi itama ki zuba a cikin shinkafar

  3. 3

    Sai ki zuba su Maggi gishiri spices ki motsa kiyi tasting idan komai yayi maki

  4. 4

    Sai ki wanke zogalen ki ki zuba a shinkafar ki motse ssae

  5. 5

    Bayan nan sai ki dauko madambacin ki,ki zuba ruwa yarda ba zai dunga taba making dambun ki ba idan kin sa a wuta

  6. 6

    Sai ki zuba shinkafar ki da kikayi ma hadi a madambaci sai ki daura a wuta ki barshi ya dahu

  7. 7

    Idan ya dahu za kiji yana kamshi ssae Kuma ba'a so siraci yana fita ki tabbatar kin toshe duk wata hanya da siraci zai fita

  8. 8

    Idan kika ji yana kamshi kiyi tasting kiji ya dahu yarda kike so idan yayi sai ki kwashe idan baiyi ba sai ki barshi ya Kara dahuwa sai ki sauke

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar September 12, 2019 17:42
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Bidmis
  2. Shinkafa da miyar kayan lambu
  3. Noodle (indomie onion flavor)
  4. Fried rice da coselow da pepper meat
  5. Danbun shinkafa
  1. Farar macaroni da taliya tare da sauce in albasa
  2. Dankalin hausa da sauce din sardine
  3. Jus de concombre
  4. Farar shinkafa da miyar nikaken nama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9860525
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close