Farar macaroni da taliya tare da sauce in albasa

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Iyalaina suna matukar son taliya da macaroni da miya😋

Farar macaroni da taliya tare da sauce in albasa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Iyalaina suna matukar son taliya da macaroni da miya😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa a tukunya tare da gishiri idan ruwan ya tafasa sai ki zuba macaroni idan macaroni ya fara dahuwa sai kisa taliyan ki barshi ya dahu

  2. 2

    Bayan ya dahu Zaki sauke ki tsane a kwando ki zuba mata ruwan dumi kindauraye ta domin ta rage danko sai ki juye a cooler

  3. 3

    Source:Zaki jajjaga attarugu tattasae ki kwashe a tukunya ki daura saman wuta

  4. 4

    Bayan kin daura sai ki zuba su Maggi spices gishiri

  5. 5

    Idan kayan miyan ki ya tsotse Zaki yanka albasan ki slide ki ajiye a gefe

  6. 6

    Bayan kayan miyan ki ya tsotse sai ki zuba man gyada sai ki zuba albasan ki da kika yanka ki bashi kamar 10 to 15 min sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes