Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke wakena tas babu dusa ko daya
- 2
Sena gyara kayan miyana na wanke asa akan waken nan
- 3
Sena bada aka kaimun markade
- 4
Da aka kawo daman najika magi na sena xuba da gishirin da mayukana dana fada
- 5
Sena juya na xuba dafeffen kwai da curry akai sena fara xubawa. A gonginin gasa cake nasera a madambacin na bayan na xuba ruwa akasan madam bacin
- 6
Sena rufe harya turara.shinekenan see city.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9870403






sharhai