Tuwon shinkafa miyar kubewa

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadin tuwon da iyalaina suaji dadinsa kenan ayau.

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Hadin tuwon da iyalaina suaji dadinsa kenan ayau.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50-55mintuna
6 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa Kofi
  2. Kubewa
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Manja
  6. Sinadarin dandano
  7. Kifi soyayye
  8. Dakakkiyar daddawa

Umarnin dafa abinci

50-55mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba ki rufe tukunyar

  2. 2

    Bayan mintuna 30 shinkafarki ta dahu kisa muciya ki tukashi ya tuku sosai saiki rufe kibashi mintuna 5 saiki sauke ki kwashe tuwo ya kammala

  3. 3

    Saiki dauko kubewa ki wanke ta tas ki goga ta, saiki dauko attarugu da albasa ki wanke ki jajjaga su

  4. 4

    Saiki dauko tukunya ki zuba manja idan yayi zafi ki zuba jajjagenki ki soya saiki zuba ruwa sai dakakkiyar daddawa da sinadarin dandano

  5. 5

    Bayan yayi tafasa kamar 3 saiki zuba gogaggiyar kubewarki da kifi sai kisa whisker ki murjeta bayan mintuna 5 ki sauke tayi aci da tuwo lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes