Sugar coated cookies

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Ina matukar son cookies😋

Sugar coated cookies

Ina matukar son cookies😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250grm butter
  2. 2 cupsflour
  3. 1 cupcorn flour
  4. 1egg
  5. 1 cupicing sugar
  6. Food colour (optional)
  7. Vanilla flavour 1 teaspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da da icing sugar harse yayi laushi da fari

  2. 2

    Seki fasa kwai kijuya kisa flavour kijuya seki zaba flawa da corn flour ki hada dough

  3. 3

    Seki gutsura kisa kalar da kikeso kiringa fitar da shape din da hannunki

  4. 4

    Bayan kin gama seki ringa sawa acin sugar ki jera akan farantin oven dinki ki gasa na 8mins

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

Similar Recipes