Whole wheat flatbread

Shin kinsan zaki iyah sarrafa garin alkama(whole wheat flour)kamar yadda kike sarrafa flour😉akwae hanyoyi fiye da 100+ na sarrafa alkama,gata da amfani da kara lfy ajiki sosae..❤✔
Whole wheat flatbread
Shin kinsan zaki iyah sarrafa garin alkama(whole wheat flour)kamar yadda kike sarrafa flour😉akwae hanyoyi fiye da 100+ na sarrafa alkama,gata da amfani da kara lfy ajiki sosae..❤✔
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba wheatflour dinki a kwano mae dan girma kisa sugar, milk, instant yeast da salt ki juya sosae su hade...
- 2
Saeki zuba veg oil da warm water ki kwaba sosae...
- 3
Idan y kwabu saeki saka butter dinki kita kneading har sae kinyi making soft and smooth dough..
- 4
Saeki rufe ruffff kisa a rana ko warm place y tashi for 40mins or 1hour...
- 5
Bayan y tashi saeki kara kneading ki raba dough din into 17balls...
- 6
Sannan kiyi rolling ko wane ball circle shape,kiyi amfani da plate or bowl madaedaeci gurin fidda circle shape din don su zama kae daya dukansu...
- 7
Kisa pan a wuta.kisa wutar madaedaeciya,kisa oil ko butter kadan sannan kisa Flatbread din ki gasa both sides din kamar hka...
- 8
Idan y gasu saeki dinga sakawa a cloth kina rufewa,hkan zaesa ya kara laushi sosae kuma bazae busheba,hka zakiyi tayi har ki gama duka.
- 9
Alhamdulillah mun gama Flatbread dinmu😍😍
- 10
Yna da dadi sosae da miyar wake kota dankali d.d.s.
Similar Recipes
More Recipes









sharhai