Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Wannan sauce tanada dadi sosai😘

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan sauce tanada dadi sosai😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa kofi
  2. Alanyahu
  3. Cabbage rabi
  4. Tattasai da tarugu
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Maggi da curry
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki dora ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, saiki bashi minti 20 saiki tace ki wanke

  2. 2

    Ki kara mayarwa a wuta ki barta ta silala na tsawon minti 10 saiki sauke ki juye a kula

  3. 3

    Saiki yanka alanyahu da cabbage saiki zuba musu tafasashshen ruwa saiki barsu na tsawon minti 10 saiki tace ki wanke ki aje a gefe

  4. 4

    Zaki soya mai kisa tattasai da tarugu, in sun soyu saiki sa ruwa kamar chokali 5 saikisa maggi da curry da kayan kamshi kisa alanyahun da cabbage saiki barshi na tsawon minti 5 saiki sauke shikenan

  5. 5

    Aci dadi lafiya!!!!!!!!!!!!!!!!!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes