CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fatan doyan alayahu da kifi soyayye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fatan doyan alayahu da kifi soyayye ainihin hoton girkin

Fatan doyan alayahu da kifi soyayye

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383

Munji dadin Wannan girkin matuka yayi dadi ga kuma gina jiki 💙💙

Munji dadin Wannan girkin matuka yayi dadi ga kuma gina jiki 💙💙

Kara karantawa

Fatan doyan alayahu da kifi soyayye

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383

Munji dadin Wannan girkin matuka yayi dadi ga kuma gina jiki 💙💙

Munji dadin Wannan girkin matuka yayi dadi ga kuma gina jiki 💙💙

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya karama guda daya
  2. Alayyahu
  3. Kifi
  4. Sanadarin dandano
  5. Man ja
  6. Farin mai
  7. Wake
  8. Kayan miya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko za'a fere doyar a yankata kanana,a ajjeta a gefa.sai a dura ruwan zafi a tukunya a dauko wake a Gyara sosai a wake sai a zuba cikin Wannan ruwan har sai yayi laushi sosai

  2. 2

    Sai a gyara kayan miya attaruhu da tattasai da albasa a wake dinnan a markada su, a lokacin waken Ya dahu sai a tace sa,a dauko kayan miyan a suya su da man ja sosai a zuba Ruwa dai dai yadda ake so cikin kayan miyan asa Sinadarin dandano da kayan kamshi idan ana so sai a zuba doyar

  3. 3

    Idan doyar ta dauko laushi sai a zuba waken nan a ciki a juya sosai daman an gyara alayyahu an yanka sa a wake sosai da gishiri a zuba akan doya da waken a dan juya kadan Ya dan turara shikenan abincin Ya dahu

  4. 4

    Kifin kuma a wanke sa sosai a dan sa masa gishiri idan an gama wanke sa a dan kara sa masa gishirin kadan dan Ya dan tsumu a ciki,don kifin yayi dadi idan aka soya

  5. 5

    Sai a dura mai a wuta yaki zafi kadan,a dauko kifin a zuba a ciki a soyasa idan ya soyu sai a kwashe Shi shikenan

  6. 6

    Abinci Ya hadu sai ci

    Fatan doyan alayahu da kifi soyayyematakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar July 28, 2019 22:46

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Twisted bread
  2. Wainar flour da kwai
  3. Dafaffiyar Doya da miyar ganye
  4. Dafaffiyar indomie
  5. Shinkafan carrot da miya
  1. Baked awara
  2. Nadedden bredi mai kwakwa
  3. Coconut and pineapple juice
  4. White rice and stew/salat
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9971541
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close