Coconut and pineapple juice

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Coconut and pineapple juice yana da matukar gamsarwa ga dandano ga Karin lafiya😍

Coconut and pineapple juice

Coconut and pineapple juice yana da matukar gamsarwa ga dandano ga Karin lafiya😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwakwanki, ki bare ta ki cire bakin bayan

  2. 2

    Sai ki bare pineapple in ki Shima ki yanka

  3. 3

    Sai ki hade su wuri daya ki markada

  4. 4

    Wannan bawan pineapple in Zaki wanke kisa ruwa da sugar a tukunya daidai yarda kake son sugar sai ki sa bawan pineapple in ki dafa su kiyi sugar syrup

  5. 5

    Bayan kin markada coconut and pineapple in sai ki tace

  6. 6

    Bayan kin tace sai ki dauka wannan dafaffen sugar in ki,ki zuba a ciki ki motsa,sai asa a fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes