Yeast babban chokali biyu • Sugar babban chokali biyu • Gishiri karamin chokali daya • Butter karamin • Ruwan dumi kofi daya,kada yacika • Butter kuma danshafawadulawa • Fulawa rabin kofi • Dankalin turawa,takwas • Cabbage,daidai • Albasa,daya • Tumatur,biyu • Pupple cabbage,rabi •