Masa da miyar taushe
Masa da miyar taushe
Steps
- 1
Zaki jika shinkafarki kamar awa biyar.
- 2
Sannan kuma ki dafa shinkafa kadan.
- 3
Sai ki zubar da ruwan da kika jika shinkafa sai ki zuba wannan dafaffiyar shinkafar sai ki kai nika
- 4
Sannan kisaka yeast ki aje arana ta tashi.bayan ta tashi sai ki zuba gishiri da sugar ki fara soyawa atandar masa.
- 5
Miya kuma ki soya kayanmiya kisaka ruwa da dakakkiyar gyada komai lokaci daya kiyita dahuwa sannan daga baya kisaka alayyhu
Similar Recipes
More Recipes
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Sudipa Gope
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cold Beveridge
-

Reny Turner
-

Chinese Style Green Beans With Ground Pork
Home Cooking Wonderland
-

skunkmonkey101
-

Sudha pandey
-

jane ukecha
-

Adarsha Mangave
-

Spongy orange cupcakes.#autors marathon
Catherine Njoki
-

Kīmitū, spinach and mutton #AuthorMarathon
Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Gulab Jamun #IndianDishContest
Zamù Ahmed
-

Vera Aboi
-

Treasure's Heart ABM21
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Pan fried baby jacket potatoes #authormarathon
Christabel Bityenyi



Comments