Naman/tsokar Rago (girman hannu) • Albasa (madaidaiciya guda 1) • Jan tattasai (manya guda 4) • Koren tattasai(manya guda 4) • Kuli kuli(Kofi 1) • Dakakken barkono(kwatan Kofi) • Danya(guda 4) • Mai(Rabin Kofi) • Dandano dunkule(guda 2) • Dandano onga (guda 1) • Dakakkiyar citta(Rabin karamin cokali) • Curry(karamin cokali 1) •