Kosan Dankalin Turawa

Kosan Dankalin Turawa
Steps
- 1
Zaki fere Dankalin ki Sai ki dafa da ruwa da Dan gishiri, idan ya dahu Sai ki tace ruwan, sannan ki murza shi. Zaki jajjaga attarugunki da albasa Sai ki hada da murzajjen Dankalin. Si ki saka kori, dandano da kayan kamshi
- 2
Zaki Dora Mai a wuta, Sai ki fasa kwanki a kwano, ki samu wani farantin ki zuba dakakken biredin. Idan man yayi zafi, Sai ki Rika dibar wannan hadadden Dankalin kina tabe shi Sai ki saka a cikin ruwan Kwai sannan Sai ki shafe shi da dakakken biredin, Sai ki saka a Mai. Idan ya soyu Sai ki juya dayan barin Shima ya soyu Sai ki kwashe. Haka zakiyi Har hadadden Dankalin ya kare. Sai ki saka a faranti aci dadi lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Passion fruit Cream cheese Cake
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

cindybear
-

Cream Cheese Dip with Dill Leaves
Darshana Patel
-

Durreshahwar Khan
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Indonesian Salad with Peanut Sauce Dressing (Gado-gado)
Pawon Indo Bule
-

I'll Have Some Of That!
-

Pawon Indo Bule
-

Fatimah Abdullahi
-

Farzana Memon
-

goatfarmer
-

Swagata Banerjee
-

Farzana Memon
-

Smriti Palit
-

Farzana Memon
-

RUCHIKA
-

Afsheen Aroos
-

Oat meal cake with frothy coffee..
Ifteebeen Safdar










Comments