Amala da Miyar Danyar Kubewa
Steps
- 1
Zaki ta fasa ruwan ki, Sai ki rage ruwan kamar Rabin kopi, Sai kiyi rude ki barshi yayi minti 5,sai ki tuka Har yayi laushi, Sai ki mayar da ruwan zafi nan da kika rage ki tuka(zai saka amala tayi laushi sosai), Sai ki Bari yayi minti 10-15,sai ki kwashe.
- 2
Zaki samu tukunya Mai kyau ki zuba manja, albasa, da attarugu ki soya, sannan Sai ki zuba ruwa kadan kamar kwatan kopi, Sai ki saka tafasasshen namanki, da kifi, da dandano, da dunkule, da Dan gishiri, da kayan kanshi, da daddawa ki bar su su tafaso na minti 10, Sai ki saka gogaggiyar kubewarki, idan ta tafaso Sai ki sauke. Sai ki ci da amalarki. Zaki Iya Kara jar miyarki Akan Miyar kubewar.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈🧁 Smarties & Black Raisin Surprise Cupcakes 🧁 | Colourful & Delicious!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

John Carroll
-

Martabak Indomie; Indonesian Noodle Omelette
Wice Kosin
-

Stephanie Assaf
-

Piya Batra
-

skunkmonkey101
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Tumeric pasta with onion sauce
sapeena's cuisine
-

Shabana Safdar
-

vlutaski
-

Manami Sadhukhan Chowdhury
-

@Tehmina_Ameen
-

Venashly Obare
-

Schezwan Mayonnaise Maggi Sandwich
Quirky Munchies
-

Neha Mangalani
-

Pan chicken barbecue Recipe by SumeeBelel's Cuisine
Sumayya Idris Saad
-

Charcoal grill plantain and yam
sapeena's cuisine











Comments