Farar shinkafa, Kofi biyar • Ruwa • Miyar kubewa: • Danyar kubewa • Tattasai, tarugu, albasa da tumatur kowanne madaidaici guda biyu • Garin Citta, gyadar miya, daddawa da tafarnuwa babban cokali daya • Dandano • Manja • Nama ko kifi (nidai nayi anfani da nama)