Shinkafa kofi biyu • Mai babban cokali biyu • Sinadarin dandano guda shidda • Kori gino satchet biyu • Kalar dorawa • Gishiri dai dai dandano • Karas guda shidda • Koren tattasai guda biyu • Koren wake dafaffe cokali biyu ko uku • Attaruhu guda uku • Albasa guda daya • Jajjagen tafarnuwa karamin cokali daya •