Basic variables use in baking and their uses

Cooking Instructions
- 1
SUGAR
Sugar yana da mahimmanci sosai a wajan baking,yana kara zakin dandano ga recipe,km yana saka recipes kamar cookies da cakes su zama crunchy. Yana kara maiko km yana serving as leavener idan an hada shi da egg da butter. - 2
SHORTENING
Shortening kamar butter yake amma yana da haske,shi 100% fat ne,an tatso shi daga vegetable oils.km yana saka dough yayi laushi idan anyi amfani dashi a madadin butter. - 3
SALT
Ba kowanne recipe ne aka saka salt ba,amma akwai wadanda za'a saka sugar da salt wasu km salt ne kadai,salt na kara dandanon recipe,km yana preserving color da flavor na flour. - 4
Milik
Madara ta ruwa ko ta gari tana kara dadin dandanon recipe,km tana kara kala a recipe da kara maiko,madara na karfafa kwabi. - 5
FLOUR
Flour na cikin ingredents din da lallai sai dasu ake baking,tana hade kayan hadi kamar egg,sugar da butter,flour tana nan kala daban daban akwai:Corn flour, whole wheat flour,cake flour, rice flour,Almond flour etc. - 6
EGGS
Akwai recipes din da ake iya yinsu babu egg,amma amfaninsa a baking yana da yawa,yana kara gardin bake food,km yana servening as a leavener,sanan egg white ana amfani dashi a royal icing ko km a glazzing,km yana moisturing dough. - 7
CORNSTARCH
Da yawa ba'a san amfaninsa ba,amma yana cikin icing sugar,km ana amfani dashi a fillings na bake foods ko a sauce,ana damawa da ruwa yana kara kaurin sauce ko kunu. - 8
BUTTER
Butter ma yana da mahimmanci a baking koda yake akwai recipes din da ba'a saka butter kamar sponge cake ko km ayi amfani da oil a madadin butter a wasu cakes din ko bake foods.Shima yana serving as a leavener.Butter yana zuwa kamfani kamfani akwai mai zaki da kamshi akwai mai maiko sai a zabi wanda ya dace da irin recipe din da za'ayi. - 9
BAKING SODA
Baking soda ita sodium bicarbonate ce ziryan,km sai an hada ta da abu mai tsami sanan take zama active,kamar lemon tsami ko yoghurt,idan tayi yawa tana saka bake food ya zama soapy a baki,kuma tana da karfi fiye da baking powder,za'a iya amfani da ita a madadin baking powder,1tbsp na baking soda shine daidai da 3 tbsp na baking powder. - 10
BAKING POWDER
Baking powder tana dauke da baking soda da cream of tartar da corn flour,amma bata kai baking soda karfi ba a wajan aiki,amfaninta dan tada(kumbura) kwabi,idan tayi yawa har daci take haifarwa ko km kwabin yayi tauri. - 11
Oil: Vegetable Oil yana da mahimmacin a wajan baking,wani lokacin yana zama substitute kamar a cake,ana iya amfani da vgtbl.oil a kwabin cake instead of butter,vgtbl oil yana saka kwabi laushi kamar a cikin meat pie(na baking),sanan ana brushing oil a jiking dough kafin a gasa dan yana sa shi kyalli km color din yayi kyau bayan an gasa.
- 12
Food color-Kalar da ake amfani da ita a girki,akwai ta ruwa akwai ta gari,amma ta ruwa tafi kyau a baking,tana bawa baked foods kala mai kyau a ido da sha'awar son cin abin.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Simple scones #Baking


Quick cupcakes


Light and fluffy cupcakes


Chocolate and vanilla cake


Queen cakes


Usuku lwe pudding - Date pudding - Taai Dadelpoeding


Molten Cookies for 2


Flap Jack's


Banana muffins


Grinch Cookies


Chocolate muffins


Coco Brownies in macrovawe


Dombolo with baking powder


Peanut Butter Cookies


Christmas Fruit Cake


Basic Cookie Recipe


Red velvet cake


Chocolate and Orange...what could go wrong? Best flavor combo #Baking


Pancake


Mini doughnuts


Bagelish donut


100's and 1000's scones


Light and fluffy pancakes


Slow cooker Irish soda bread


One egg chocolate cake


❤️Butter Cake❤️


Easy scones


Chocolate and cookies


Soft Red velvet cake


Basic Chocolate Cake

Comments (9)