Unique and simple way of making kwadon salad with cabbage

Esha's Kich
Esha's Kich @cook_15386363
Kaduna

Follow me on cookpad to see my recipes

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1/4Cabbage
  2. Salad yanda zai maki
  3. 1/3albasa
  4. 1Tattasai
  5. 2Tumatir
  6. 10Kuli
  7. 1/4 teaspoonGishiri
  8. 1tarugu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu fresh salad dinki ki bayan kin wanke saiki yanka shi daidai.ki samu cabbage dinki shima ki yanka saiki ajiye a gefe daya.

  2. 2

    Saiki daka kuli kulin ki daka shi sosai kisa dan gishiri kadan da tarugu kwaya daya. Ki hadasu ki daka.

  3. 3

    Saiki yanka tumatir, tattasai da albasa guri daya

  4. 4

    Saiki dauko tumatir, tattasai da albasan da kika yanka, ki hada da kuli kulin da kika daka ki cakudasu sosai. Sannan

  5. 5

    Sannan ki dauko salad da cabbage din da kika yanka ki hada da kwabin da kikayi na kuli guri daya.

  6. 6

    Zaki iya cinshi haka da lemo ko kuma ki hada farar shinkafa ki ci.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Esha's Kich
Esha's Kich @cook_15386363
on
Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes