Shinkafa,macaroni da miya

ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
Shinkafa,macaroni da miya
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu tukunyarki kisa akan wuta kisa ruwa idan yay zafi seaki zuba shinkafarki idan tadahu seaki tace ki maida ta ta turara daga nan idan ta karasa dahuwa seaki juye a flask
- 2
Kidora ruwa akan wuta idan yatafasa kisa macaroni ki rufe idan ra dahu ki tace ki juye a flask
- 3
Kidakko salad dinki ki gyara ki wanke kitsane shi a mataci. Seaki dakko miyarki kwananniya ki dumama seakizuba abinci a plate kisa miya kici
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10360905



sharhai