Tura

Kayan aiki

  1. 2Garin shinkafa cofi
  2. Dafaffiyar shinkafa cokali 1
  3. Sugar cokali 2
  4. 1/2 cokaliGishiri
  5. Yeast cokali 1
  6. Albasa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki auna garin shinkafa cofi 2, ki hada sugar, gishiri da yeast sai kisa dafaffiyar shinkafa

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa ki kwaba kada kwabin yay ruwa kibarshi ya tashi na minti 40 zuwa awa1

  3. 3

    Bayan ya tashi, sai ki yanka albasa kisa Sai ki dan sa ruwa yayi dai dai

  4. 4

    Sai ki Dora tanda kan wuta kisa Mai in yayi zafi sai ki zuba kullun a ko'ina in gefe daya yayi sai ki juya daya

  5. 5

    Done, 😋 za'a iya ci da miyan ganye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes