Peanut Burger

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Shine farkon Yi na Kuma yy dadi sosae #CKA

Peanut Burger

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Shine farkon Yi na Kuma yy dadi sosae #CKA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 cups
  1. 2Gyada Kofi
  2. Sugar rabin kofi
  3. Madara cokali 1
  4. 2Kwai
  5. Baking powder rabin teaspoon
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara gyada t n tsince na cire mara sa kyau na hada komae kamar haka

  2. 2

    Na fasa kwai nasa sugar da baking powder d Madara

  3. 3

    Na kada sosae har komae y hade

  4. 4

    Ki xuba gyadar ki a roba kina xuba ruwan kwan kina xuba fulawar a hankali kiyi t maemaeta har ki gama

  5. 5

    Kin juyawa sosae d sauri d said kina raba wadda t hade kina xuba fulawa

  6. 6

    Xae xama yy smooth sosae sae ki Dora mae a kasko yy xafi sae kisa ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes