Farfesun naman kan sa

Naman kai yana d matukar dadi musamman in ya dahu yyi laushi sannan yana da matukar dadi idan aka hadashi d gurasa ko biredi#Namansallah girki daga mumeena’s kitchen
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko bayan an yanka sa za’a babbake kan kmr haka
- 2
Sai a sassara shi xuwa kanana sai ki wanke d soson karfe duk inda aka babbake har y fita yyi tas
- 3
Sai ki xuba a tukunya a tafasa a barshi har y danyi laushi
- 4
Bayan y tafaso yyi laushi sai a tace a matsani
- 5
Nan ga kayan miyan d xamuyi amfani dashi ki gyara shi ki wanke sai ki markada
- 6
Nan kuma ga sinadarin dandanon d xamuyi amfani dashi d kuma kayan kamshi
- 7
Sai ki dauko tukunya ki xuba tafasshen naman naki ki xuba kayan miyan nan d kika markada kisa sinadarin dandano d kayan kamshi
- 8
Sai ki xuba tafasshen ruwa a ciki ki juya
- 9
Sai ki xuba mai
- 10
Ki yanka albasa ki juya ki rufe ki barshi har y karasa dawowa
- 11
Shikkenan bayan yyi sai ki kashe wutar ki sauke ki xuba a kwano ki yanka lawashin albasa Kiyi ado dashi
- 12
Aci dadi lpy
- 13
Ana ci haka ko kuma a hada d gurasa ko burodi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Onion and tomato sauce


Farfesun naman kai


Soyayyen naman sa


Farfesun kan sa


Farfesun naman kai 2


Pepper soup din naman kan sa


Farfesun kan rago


Farfesun Naman rago


Dambun shinkafa


Chicken ball stew


Farfesun kan rago


Farfesu kan rago


Dafadukan cous cous mai nama


Ferfeson Naman kansa


Lemon cocumber d lemon tsami


Ferfsun naman sa


Farfesun Ganda


Sauce na hanta


Soyayyen naman rago


Farfesun kan rago


Farfesun Naman Sa Mai daddawa


Dambun Naman Rakumi


Farfesun naman Kan rago


Farfesun kan rago


Farfesun naman kaza da kifi farfashe


Zobo


Scotch eggs


Faresun naman kai


Gashassen hakarkarin rago


Parpesun naman zabuwa

sharhai