Umarnin dafa abinci
- 1
Ki kwanke waken ki ki tsaftaceshi ki yanka tarugu da albasa da tattasai a kaike Sai a markadesu
- 2
Ki zuba Mai da Maggi da su curry
- 3
Ki ya mutse ki dinga zubawa a leda
- 4
Ki zuba ruwa a tukunya yayi zafi Sai ki dauko ki saka ki rufe Sai kinji kamshi yafara tashi ki duba idan ta dahu Sai ki sauke
- 5
Zaa iyaci da stew ko Mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15603773




sharhai (2)