Kayan aiki

  1. 2 cupsAya
  2. 1 cupSugar
  3. cupMai half

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara gyara ayarki ki soyata sannan ki feceta saboda dattin ciki fita

  2. 2

    Bayan kin gama sai ki markada koki daka tare da sugar har sai tayi gari ki tankade sannan sai ki koma saka garin a turmi kisamishi mai ba mai yawa dai dai wanda zai ishta har ta kama jikinta bayan kin gama sai ki kama dungulawa harki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (7)

Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
Wata in na ci sai in ji yaji-yaji? Ga wuyar daka

Similar Recipes