Tura

Kayan aiki

  1. kamun gero
  2. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwan zafinki akan wuta inya tafasa saiki juye akan da memen kamun ki saiki dauku gasararki(kamu mai ruwa)kisaka ki gauraya shikenan saiki saka suger sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes