Yayi dadi sosai kuma ga saukin yi
Nadora ruwa awuta yatafa saina zuba garina ahankali natukashi dakyau nakwashe shikenan
Naci damiyar agushi. Ga sauki ga dadi
An kwafa!
More Recipes
sharhai (10)