Chicken pie

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nayisa a breakfast yanada dadi sosai

Chicken pie

Nayisa a breakfast yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsokar kaza
  2. Dankali naturawa
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Tafarnuwa
  6. Mai
  7. Fulawa
  8. Sugar
  9. Gishiri
  10. Baking powder
  11. Madara
  12. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nadafa tsokan kazata tadahu sosai se na daka nadan soya sama sama

  2. 2

    Sena yanka albasa nadaka attaruhu da tafarnuwa kamar yadda kuke gani

  3. 3

    Nadaura frying pan nasa mai Nazuba albasa da yadan fara soyuwa senasa attaruhu da tafarnuwa ta nadan soya sena zuba dandano da kayan kanshi najuye kazata senasa dankali dafaffe najuya komai yahade kamar yadda kuke kallo sena ajiye agefe

  4. 4

    Yadda nayi dough dina nasa flour,sugar kadan gishiri kadan baking powder kadan se madara kadan nagarwaya se nasama daruwa narufe nabarsa yahuta kamar haka

  5. 5

    Senayi lafa lafa dashi kamar yadda kuke gani

  6. 6

    Se nadaura akan cutter na kamar haka

  7. 7

    Senazuba hadin kazata kamarhaka

  8. 8

    Se narufe cutter ta kamar haka

  9. 9

    Nacire bakinda yarage kamar haka

  10. 10

    Shikenan haka zakiyi tayi har kigama se kidama madara daruwa kishafa ajikin ko in kinada koyi kibuga kishafa

  11. 11

    Shikenan se gashi aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes