Gyada me sukari

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083

Abin kwadayi ne

Tura

Kayan aiki

1hour
3 yawan abinchi
  1. Gyada
  2. Sukari
  3. Vanilla flavor
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Da farko, Zaki samu gyadarki me kyau, ko soyaye ya, ko Kuma ki siyo, ki soya, seki zamu kwano me kyau, ki zuba sukari da ruwa wutar kadan ki bar sukarin har se ya narke, seki dauko vanilla flavor dinki ki zuba kadan, sannan ki dauko gyadar ki zuba kina juyawa tana fara haske, seki zuba a farinti me kyau, ki barta ta huce,...

  2. 2

    A kwai Dadi sosai 😍 😋😋..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

Similar Recipes