Tuwon furanto

aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
Tuwon furanto akwai dadi tin muna yara muke siya a islamiyya, Na dade inason nayi amma ban samu furanto ba sai jiya.
Tuwon furanto
Tuwon furanto akwai dadi tin muna yara muke siya a islamiyya, Na dade inason nayi amma ban samu furanto ba sai jiya.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki xuba sugar a abinda xaki dafa saikisa ruwa ki dora awuta yatafasa
- 2
Saiki kashe wutar kirinka dibar furanton kina juyawa sosai har yahade jikinsa,
- 3
Kamar yadda ake alawar madara. In kin tukashi saiki sauke kishafa mai ajikin leda ki juye shi
- 4
Ki fakada saiki yayyanka, shikenan kingama🥰
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16320492

sharhai (3)