Lamurje (lemon lemon tsami)

Aishaliyu Aishaliyu
Aishaliyu Aishaliyu @mmnkhady1
zaria

Lamurje (lemon lemon tsami)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Lemon tsami
  2. 4Ruwa ledan
  3. Sugar
  4. Vanilla

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na warke lemon tsami na namatsesu na sasaka harda bawon nazuba ruwa akai

  2. 2

    Nasa sugar dai dai karyayi yawwa fa nazuba vanilla yar dai² Sanan na taceshi

  3. 3

    Na kullashi nasashi YY sanyi (😋 gaskiya akwai dd Ku gwada kuka gani)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishaliyu Aishaliyu
rannar
zaria
inaso dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes