Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaa daura wuta akan wuta don parboiling shinkafa.
- 2
Bayan ruwan ya tafasa sai a zuba shinkafa yayi kaman minti 5 yana juwaya sai a tsane.
- 3
Sai a sake daura ruwa kadan don karasa nunan shinkafan in ya tausa a juye shinkafan acikin har sai ya nuna.
- 4
Sai a daura tukunya a zuba manja da albasa da Daddawa a dan soya kadan.
- 5
Sai a soya jajjagen kayan miyan tare da gishiri shima na minti kadan in ya soyu
- 6
Sai a zuba alayyahon a ciki tare da tattase guda biyu wanda baa jajjaga ba a rufe zuwa minti 3.
- 7
In yayi sai a zuba yankekken albasa da dandano da kayan kamshi a rufe zuwa minti daya.
- 8
Aci dadi lafiya😊
- 9
Zaa jajjaga tattase da attaruhu da albasa a ajiye shi a gefe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jallop din shinkafa da wake me alayyaho
Inason shinkafa gsky bana gajiya d ita na sarrafata duk yadda nake so Zulaiha Adamu Musa -
-
-
Miyar wake da alyyaho 🍽
Na dade ina so nayi miyar wake ban samu nayi ba. Sai da wannan challenge din yazo na (mu sarrafa wake hutun nan)sai na samu damar yi😊🙏 Alhamdulillah! Zainab’s kitchen❤️ -
-
Dambun shinkafa
Dis is my first time & Alhamdulillah I was successful & Delicious 😋 Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 -
-
-
Farar shinkafa me zogale da haddiyar sauce
Sabo da abinci ne me kara lafia gakuma dadi Safiyya Mukhtar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16320470
sharhai