Dublan
Craving 🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada fulawa d baking powder da sugar d gishiri da mai ki kwaba saiki barshi for 10_15 mint
- 2
Sannan kixo ki murxashi saiki linkashi kamar dai yadda kike gani a hoto
- 3
In angama sai a soya amai yana soyu wa ana kwashewa axuba acinkin ruwan sikari sai a barbada kantu amma b dole bane
- 4
- 5
Ruwan sikari
Ki xuba sikari cokali 5_6 ki xuba ruwa rabin kofi ki sa ruwan lemon tsami ki barshi ya tafasa har yafara kunfa xakiga yana kauri sai ki kashe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16383669












sharhai (2)