Farfesun Naman Sa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Yanayin damuna akwai sanyi da mura in mutum na Shan farfesu zai ke rage sanyi

Farfesun Naman Sa

Yanayin damuna akwai sanyi da mura in mutum na Shan farfesu zai ke rage sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaa wanke nama sai a sa a tukunya.

  2. 2

    A gyara kayan Miya a jajjaga.

  3. 3

    A yànka albasa a zuba akan Naman sai a sa kayan Miya da kayan kamshi da Maggi

  4. 4

    A barshi ya dafu cikin sauki sai a ci.

  5. 5

    Zaa iya ci da biredi bugun Kato sabon Yi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes