Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na markada kwakwa sai na tace shi. Na ajiye ruwan a gefe.
- 2
Na dafa shinkafana kadan
- 3
Na gyara kayan lambu
- 4
Sai nasa mai a wuta tare da albasa sai nasa kayan lambu na soya sama sama. Na kwashe
- 5
Sai na zuba ruwan kwakwa da shinkafa na mata sauran hadin
- 6
Da ruwan ya shanye ya nuna sai nasa kayan lambu akai. Na rufe na barshi ba wuta a jiki.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16802167




sharhai (9)