Shinkafa kofi daya, Wake rabin kofi, Manja kofi daya bisa hudu, (hadin yaji barkono), Yaji(barkono) kofi daya, D'and'ano (dunkule guda shidda), Star anise wani kayan kamshi ne kamar tauraro guda biyu, Rabin cokalin Farin magi (d'and'ano), Kanufari zaa raba cokali kashi hudu ayi amfani da kashi daya, guda hudu, Masoro za'a raba cokali gida ukku sai ayi amfani da kashi daya, Kirfa kad'an