Shredded Beef Soup

Sadaukar ga Mahaifiya ta,Allah ya kara girma da daukaka.
Shredded Beef Soup
Sadaukar ga Mahaifiya ta,Allah ya kara girma da daukaka.
Steps
- 1
Zaki hade dukkan kayan kamshin dana dandano dana lissafa a sama.
- 2
Zaki wanke naman ki yanka a tsaitsaye sirara.
- 3
Ki zuba kayan miya/jajjagen attaruhu a tukunya/kasko ki soya da mai, sai ki zuba naman nan da albasa, tafarnuwa da ragowar kayan kamshin da kika hada ki zuba ruwa ki dafa.
- 4
Idan naman ya kusa dahuwa, sai ki wanke karas ki cire bayan, shima ki yanka shi a tsaitsaye ki zuba a kan naman su karasa dahuwa tare.
- 5
Daga karshe zaki yanka koren tattasai da jan tattasai ki zuba a ciki ki juya, zaki barshi yai kamar minti uku zuwa hudu sai ki kashe.
- 6
Idan sauce zakiyi kinga bazaki saka ruwa da yawa ba, amma idan soup zakiyi kinga zakiyi romo kenan, dan haka idan kina son romon yai kauri sai ki dama fulawa da ruwa kadan ki zuba a cikin naman ki juya zakiga yayi kauri.
- 7
Miya dai ta hadu.
- 8
Idan sauce kikayi zaki ci da soyayyen dankali ko doya, idan kuma soup kikayi zaki iya cinta haka ko ki saka a gefen shinkafa ko cous cous.
Similar Recipes
More Recipes
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Matt K
-

FMBJen
-

Lance Wilson
-

Hungry Sister's
-

Kehkashan Siddique
-

Poonam Joshi
-

sumaiya shafi -

Sana Adnan
-

My Really Cold Fruit Starter. 😉
Maureen 😀
-

Rekha Bapodra
-

Faiza Ghazi
-

Dipti Mehrotra
-

Archana Rijhsinghai

















Comments