Kunun kwakwa da shinkanfa

Kunun kwakwa da shinkanfa
Steps
- 1
A kankare bayan kwakwa a raba biyu sai ayi grating a wajen manyan side na grater, a jika shinkafan tuwo one cup for one hour.
- 2
Ayi mixing maAyi mixing da grated kwakwan sai a kai markade a blender sai a tace, sai a dora a low heat ana juyawa har yai kauri.
- 3
A kankare sauran kwakwar a karamin side din grater din, sai a zuba cikin kunun in ya fara ja yanayin kauri (thick). Sai a sauke in yayi
- 4
Ayi mixing madarar with vanilla flavor and sugar with a little hot water. In sun hade sosai sai a juye akan kunun. Serve with cookies,cake or doughnut...
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Boca de Fogo
-

BirdieNumbNumbs
-

Hilary
-

Dan Flynn
-

Hot_fish_in_tahinihot_spicy_fish_in_sesame_paste
Tripolitan Cuisine
-

Anurita Shukla
-

Chocolate Brownie with Salted Caramel Drizzle
Malaysian Kitchen UK
-

Aromatastic ❤
-

Malaysian Kitchen UK
-

Ummuzees Kitchen
-

Aromatastic ❤
-

Beans in toasted sesame and lemon juice
Ummuzees Kitchen
-

Boca de Fogo
-

Princy










Comments