Kunun shinkafa
#MLD Kunun shinkafa na da matukar dadi gashi da kosarwa, shiyasa iyalina ke sonshi sosai
Kunun shinkafa
#MLD Kunun shinkafa na da matukar dadi gashi da kosarwa, shiyasa iyalina ke sonshi sosai
Steps
- 1
Da farko zaki gyara shinkafarki ki wanke ta ki cire kasa duk, sai ki daura ruwa ki kamar zakiyi tuwa sai ki zuba shinkafarki a ruwa ya ta dahuwa.
- 2
Idan ya nuna yayi laushi kar ki bari ruwan Kone duka saboda anaso ta da ruwa. Sa ki samu bowl dinki ki diba a ciki, sai ki zuba Madara ko yogurt sai kisa sugar daidai yanda kike so. Agwada ayi asha nasan zaku soshi sosai😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Homemade Gnocchi with Pizza/Pasta Sauce
Bianca Mwale
-

Grilled Eggplant and Chickpea Salad
Bianca Mwale
-

Amazing Foodies
-

Curry Leaf Chutney with White Rice😋
Anoli Vinchhi
-

Madhvi Srivastava
-

Heena Jani
-

Kshama's Kitchen
-

Bethica Das
-

kurokumabonbon
-

Brandy T.
-

Kema Nicole
-

Kadisweet
-

Blood Orange Mojito for Grammy
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Brandy T.
-

Erbeederh Hoossereeneeh
-

sadys kitchen
-

Farva
-

F.B
-

Mazvita Miranda Gotosa
-

Kema Nicole
-

Eeman's Kitchen
-

Laccha and Vermicelli mixed kunafa 💛 (My Fusion recipe)
Bengali Spice 💚
-

Trizah Njonge







Comments