Alkubus
#sady Alkubus yanada dadi sannan yanada farin jini
Steps
- 1
Wannan sune kayan hadin da muke bukata
- 2
Zaki zuba flour da baking powder da gishiri kadan sai yeast saiki juya
- 3
Zaki kawo ruwann dumi Ki zuba kiyi kwabin bada tauriba kuma karyayi ruwa
- 4
- 5
Saiki samu Ki rufeshi Ki barshi ya tashi sosai saiki dakko containers da Zaki turara a ciki idan ya tashi saiki shafawa robobinki mai ko gwangwanaye saiki zuba kwabin a ciki ki samu tukunya Ki zuba ruwa kadan saiki jera alkubus din kisa Leda Ki rufe saiki kawo murfin tukunya Ki rufe Ki barshi ya turara saiki sauke Ki cire shikenan saiki samu miyar da kk so kici da ita
Similar Recipes
More Recipes
-

Mad Cook
-

Kulsoom Bukhari
-

Bina Anjaria
-

Kyle Koshman
-

Nana Aliyu
-

mary jane
-

Ryan
-

DBest
-

Brandy T.
-

Traditional Japanese Breakfast
BirdieNumbNumbs
-

Ray Zeuner
-

Ñôôri Màlîk
-

Sanju
-

Glazed donuts.. #jikonichallenge
Memo's Kitchen
-

Fried Tofu With Spicy Garlic Sauce
Hiroko Liston
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Hanan bakery
-

Shikha Sharan
-

Shikha Sharan
-

Homemade Opened Kettle Canned Tomatoes
Steven Minogue -

Shikha Vijay




















Comments