Steps
- 1
A jika shinkafar tuwo for 2/3 hrs in ya jiku sai a dibe handful a dafa ya nuna sosai sai a gauraya da jikakkiyar a kai markade.
- 2
In an markada sai a jika yeast da ruwan dumi a zuba cikin kullun a motsa sai a rufe a ajiye wajen dumi.
- 3
In ya tashi sai a fasa kwai ciki a sanya sugar da gishiri kadan, baking powder da nono a motsa. Sai a rika soyawa cikin non-stick pan da fadi kamar suyar kwai. Ba'a juyawa kuma ana rufewa da fai-fai irin na fulani da suke rufe kwaryar nono dashi. Kuma a low heat ake suyar. Ana ci da miyar taushe ko dage-dage
Similar Recipes
More Recipes
-

Edey Rosina
-

Xavier Seror
-

Beef Bulgogi and Ssamjang dipping sauce
Edey Rosina
-

Edey Rosina
-

Navnita Jaiswal
-

Rachana Sagala
-

Heena Jani
-

Leftover Sweet Potato Stuffed Paratha
Ananthi @ Crazy Cookie
-

Daxa Parmar
-

Mikhail Saltonas
-

Chef Mommy Nessa
-

Dan Flynn
-

Leelumae
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jasraymon Kaur
-

Bethica Das
-

Kezengwa Irene
-

Fazila
-

kimans Catering & Global Concept
-

Bilkisi musa shehu -

Vedangi Kokate
-

Mahnoor Musfira
-

Hashal Anani
-

Phardeeler
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10606012






Comments