Baked bread

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
Kaduna

Wannan gashin biredin yana da dadi musamman wurin karyawa da safe

Baked bread

Wannan gashin biredin yana da dadi musamman wurin karyawa da safe

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
3 yawan abinchi
  1. yankaBredi mai
  2. Butter
  3. Kifin gwangwani (sardine) 1
  4. 3Kwai
  5. 3Attaruhu
  6. 1Albasa
  7. 2Maggi
  8. Mai

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    A zuba mai a kaskon suya a saka yankakkiyar albasa da jajjagaggen attaruhu a soya sama sama, a fasa kwai akai a jujjuya, in yadan fara soyuwa a bude kifi a zuba a dagargazashi a saka maggi, sai akara barinshi yadan soyu kadan sai a suke

  2. 2

    A dakko yankakken biredi a cire gefe da gefenshi, a shafa butter, sai a dakko wancan hadin kwai da kifi a rika zubawa a tsakiya ana rufewa da wani barin, akara yin wani

  3. 3

    Sai a jera a toaster, a gasashi in yayi zai fara kamshi, aci da shayi ko lemu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 B.Y Testynhealthy
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes