Soyayyan dankali mai nama

Soyayyan dankali mai nama
Steps
- 1
Kisamu tsokar namanki kisa ta farnuwa Saiki dakata sosai ta daku.
- 2
Kisaka mai kaɗan kizuba naman ki.da maggi da kayan ƙamshi kita juyawa har yayi
- 3
Saiki goga karas akai kita juyawa tsawon 3mtn saini sauke.
- 4
Ki silala dankalinki da farin maggi da gishiri karki barshi yayi laushi sosai.
- 5
Saiki ɗakko ɓari ɗaya na dankalinki kizuba nama akai.
- 6
Saiki ɗora ɗan uwansa kisaka tsinken sakace guda biyu ki tsira shi.
- 7
Kibarbaɗeshi da fulawa.
- 8
Ki fasa ƙwanki ki barbaɗa magi kisa dankalinki aciki. Saimi soyashi amai
- 9
Done angama shi.
- 10
Saiki dakata sosai ta daku.
- 11
Saiki jere su a faranti.
- 12
Ki fasa ƙwanki ki barbaɗa magi kisa dankalinki aciki.
- 13
Saini soyashi kiɗan barshi ahutan yayi sosai saboda dankalinki yayi laushi yadda kikeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heirloom Traditional Thali ---- Dhokli Nu Shak, Jaggery, Bhakri, & Chaas
Bina Samir Telivala
-

Spaghetti con Bisque di Gamberi
Francesco
-

Allittu Unde (Popped Sorghum Flour Laddus)
Suchitra S(Radhika S)
-

jenscookingdiary
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Bacon Cheeseburger Tot Casserole
Rob Myrick
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

MeMe
-

Bushra Mazhar
-

Puff pastry and chicken patties
Saira Abdullah
-

viral patel
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Faathimah Variawa
-

Monika Paul
-

InderpalKaur -

Jyotsna Parashar
-

Chelimo Dorcas




















Comments