Tuwon Shinkafa Da Miyan Ugu

Maryam Kabir Moyi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911

Its very special to me becose I made it for my booooo.. And friends

Tuwon Shinkafa Da Miyan Ugu

Its very special to me becose I made it for my booooo.. And friends

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr 30min
4 people
  1. Shinkafar tuwo
  2. Ugu
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Nama ko kifi
  7. Magukka da Kayan kamshi

Cooking Instructions

1hr 30min
  1. 1

    Zaki wanke shinkafar tuwon ki kisaka ruwa ma daidaita kidora harsai ruwan sun tsane saiki taba kiji Idan tayi laushi Idan Bata yi ba sai ki Kara ruwa ki tuqa sai ki kwashe a leda karya huce.

  2. 2

    Miya:
    Zaki dauko naman ki ko kifi ki wanke sosai kisaka maginki da Kayan qamshinki ki tafasa.

    2:Daga nan saiki wanke Kayan miyaki ki markada

    3:sai ki soya manki (man ja ko man gyada) ko wanne kike so Ana anfani da shi saiki soya Kayan miyaki kidanuko tafasashe na anki da ruwa sai ki zube Idan ya soyu kidanuko yankaken ugun ki kisaka kibashi 15min zakiji miyaki tafara kashi
    Saiki zuba tuwon ki kisaka miya a gefe aci dadi lapia.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Kabir Moyi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
on

Similar Recipes