Bitter leaf Soup(Miyar Shuwaka)

Bitter leaf Soup(Miyar Shuwaka)
Steps
- 1
Ina da bishiyar shuwaka a gida, na tsinko na wanke ganyen.
- 2
Na zuba a turmi na daka, sai na zuba ruwa na murza da hannu, na saka rariya na tace, na maimaita hakan yakai sau 7 sai na saka gishiri na ci gaba da murzawa ina zuba ruwa ina tacewa da rariya, har sai da dacin ya fita. Zakiga ta dawo 'yar kadan.
- 3
Na soya kayan miya da manja da kayan dandano, na zuba ruwan da nake bukata sanan na zuba cray fish, nama, ganda da wannan shuwakar.
- 4
Sai datayi kamar minti 7 akan wuta sai na zuba agushi a cikin miyar na rage wuta.
- 5
Idan ta dahu zakiga mai ya tsatsafo saman ta, kuma kamshi zai ringa tashi.
- 6
Idan kina so miyar tafi miki dadi to ki saka agushi mai yawa kuma karki tsula mata ruwa, anfi so tayi kauri sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

Grandma's Tuna Noodle Casserole
Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Mss_mairah -

Nosheen Nadeem
-

Leelumae
-

Riya Mehta
-

Groundnut Pudding (Kunun Gyada)
Jahun's Delicacies
-

@Tehmina_Ameen
-

Carrot/ pineapple salad#weeklyjikonichallange#
Wachuka Waiharo
-

Phirdaucy Abubakar
-

sarita Sharma
-

Egg bhurji pakora with air fryer
Krishna Biswas














Comments