Dankalin turawa,cabbegi,tareda kifi da dunkulalliyar nama
Dankalin turawa,cabbegi,tareda kifi da dunkulalliyar nama
Steps
- 1
Dafarko Zaki yanka dankalinki tsirara sannan ki wanketa ta tsane,sannan ki dauko abin suya ki zuba mai madaidaici sannan ki zuba dankalinki a kan mai kibarta ta soyo mai kyau saita fara zama jaa sannan ki kwasheta a mazubi ta tsane man dake jikinta, abu na gaba saiki yanka cabbeji ki kananan ki ajiye a gefe, saikuma ki sammu danyen kifinki ki gyarata mai kyau ki shanyata ta tsane ruwan jikinta ma'ana ya bushe kenan saiki sami abin suya mai tsafta ki zuba man ki madaidaici ki barta tayi zafi man
- 2
Kamin ki zuba kifinki ki soyata mai kyau sannan inta soyo saiki dauko jajjagen gen tarugu da yankeken albasa kayan kamshi sinadarin dandano da gishishi ki zuba akan mai kadan idan ya fara soyuwa saiki dauko soyayyen kifi damuka ajiye a gefe ki zuba akan. Su dawu daganan saiki sauke tayi,abu nagama Kuma shine dunkulenlen nama ki sami nama kokuma ince kayan ciki ki gyarata mai kyau sannan ki nemi hanji mafi girma a ciki ki dura wannan raguwan kayan cikin Wanda aka silalata da kayan kamshi sinadari
- 3
Dan dano saiki daure bakinta dukka biyu sannan ki samu man ki kadan ki zuba a pan ki dauko wannan hadin na kayan ciki ki gasata acikin mai bamai yawaba daganan kinkammala dunkulalliyar naman hanjinki/aji dadi lafiya taku ayau da kullum hafsy best kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Durreshahwar Khan
-

Bethica Das
-

Heena Jani
-

Green Moong / Whole Moong Dal Tadka
Bethica Das
-

chef Nidhi Bole
-

Rita Talukdar Adak
-

Easy Homemade Dog Cake (Crazyforcrust.com)
Cluelesskitty
-

Healthy Yellow Moong Dal Soup😋
Anoli Vinchhi
-

Grandma's Tuna Noodle Casserole
Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Leelumae
-

Leelumae
-

Carrot/ pineapple salad#weeklyjikonichallange#
Wachuka Waiharo
-

Phirdaucy Abubakar
-

sarita Sharma
-

Egg bhurji pakora with air fryer
Krishna Biswas
-

Clarah Aluso
-

Sauteed Mixed Veg With White Wine and Parsley
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Sarah
-

Mumtaz Ramzan
-

Supriya Agnihotri Shukla









Comments