Wainar danyan rogo

Ina mutukar san wainar rogo musamman idan taje kule kule
Wainar danyan rogo
Ina mutukar san wainar rogo musamman idan taje kule kule
Steps
- 1
Dafarko xaki same rogonki kamar haka ki wankisa sosai
- 2
Saiki baresa kamar haka
- 3
Saiki gogasa a abin goga kubewa wajan kananin huje
- 4
Idan kingama saiki jajjaga attaruhunki da albasa da tafarnuwa saiki yanka wata albasar kananu saiki zuba akan rogon kizuba mai dandano curry saiki juya sosai
- 5
Saiki dinga ibar kadan kina tafata da hanninki kina gyarawa yarda bazata bajeba idan kingama saiki soya acikin hot oil dinki idan bare daya yayi saiki juya dayan
- 6
Aci dadi lafiya anayinta amatsayin breakfast taku akudayaushe MOMKHADI
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy leftover Rice Veg Cutlets
Padmini Venkatesan
-

Samantha B
-

Sarvat Hanif
-

Crustless roasted vegetable quiche
Samantha B
-

Barnali Debdas
-

Roti Lasagna - A Complete Indian Makeover (Leftover roti Lasagna)
Bina Samir Telivala
-

Kulsoom Bukhari
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Chef Nena
-

Crock Pot Girl 🤡
-

jenscookingdiary
-

jglehenbauer
-

Chef Nena
-

Deepa Garg
-

Rajma Masala or kidneybeans Curry
Rajput Amita Singh
-

Sweet potato pie smoothie bowl
Bushra Adams -

Sammy's kitchen -

Raduma Jamse (0716271944)
-

Payal Thakur
-

Cakesbymayms
-

Michael M
-

Sakshi Chaturvedi
-

Cakesbymayms












Comments