Steps
- 1
Zaki daura yam dinki akan wuta kisa ruwa dede yanda zedafa miki seki adding salt kadai da sugar shima kadan seki rufe ya dahu
- 2
Then seki daka pepper dinki da onion sekinemi bowl dinki kixuba aciki
- 3
Seki wanke namanki kidaura akan wuta kita onion da curry kadan da Maggi seki barshi ya nuna sosai seki daka ki hadashi a bowl dinda kikasa su pepper dinki aciki
- 4
Then kidauko yam dinki seki ajiye Wanda zaki soya da kwai dinki agefe seki dau Wanda xaki yi yam balls dinki kidan murzashi aturmi seki hadashi dawannan sauran kayan hadinki a bowl din kina juyawa ki adding Maggi da spring onion dinki kina juyawa
- 5
Then kirinka diba kina mulmulawa kaman ball bayan kingama sekina sawa acikin kwai kina sowa amai kina soyawa
- 6
Then sauran yam din dakika ajiye da zaki soya da kwai. Kifada kwan akaramin bowl kisa onion da spring onion da Maggi kadan kina soyawa amai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jhatpat Street Styled Sabji-Paneer Gotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Jibita Khanna
-

Rick M
-

Leelumae
-

red.queen
-

Rae
-

cooking_with_chaks -

Sufiya Shaikh
-

Moong Dal Laddoo without sugar
Debamita Chatterjee
-

shubham lalit
-

shruti Mehta
-

Deepanjali Das
-

Bhakrwadi easy and tasty snacks
Arachana ( Tanya)
-

Chef Faheemah









Comments