Dankalin hausa da agada

Hufaz Snacks And More @f0803602
Cooking Instructions
- 1
Dafarko Zaki fere dankalin hausa ki yanka shape din da kikeso
- 2
Ki wanke kisa mishi gishiri ki soya a Mai me zafi
- 3
Itama agada a yanka a soya a mai
- 4
A zuba a mazubi asha da kunu Koko,bakin shayi ko me madara
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Milkshake (Hausa Version) Milkshake (Hausa Version)
Wannan yana daga cikin abubuwan da nake mugun son sha saboda ga dadi gashi kuma babu wahalan hadawa. Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11103440
Comments