Lemon juice

Hufaz Snacks And More
Hufaz Snacks And More @f0803602
Kano

Dan tsurku kenan kayan Dadi

Lemon juice

Dan tsurku kenan kayan Dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Lemon tsami
  2. Sugar
  3. Citta danya kadan
  4. Cucumber
  5. Kankara

Cooking Instructions

  1. 1

    A matse ruwan lemon tsami a ajiye gefe

  2. 2

    A markada cucumber da citta a tace ruwan

  3. 3

    A zuba sugar a mazubi babba kana a zuba ruwan lemon tsami a juya

  4. 4

    A zuba ruwan citta da cucumber a kuma juyawa

  5. 5

    A zuba kankara a gauraya

  6. 6

    Asha lafiya

  7. 7

    Nayi amfani da bawon lemon tsami da yankakkiyar cucumber nayiwa lemona ado

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hufaz Snacks And More
on
Kano
I really love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes