Jolof spaghetti da kifi

Hmmm da dadifa musamman inkifin ya nuna a ciki zakin ya fito
Jolof spaghetti da kifi
Hmmm da dadifa musamman inkifin ya nuna a ciki zakin ya fito
Steps
- 1
Farko zaki tafasa taliyanki da Dan gishiri karki bari tayi laushi sosai
- 2
Sannan ki yanka kifinki ki wanke shi ki tsane, saiki yanka albasa da carrot round ki kuma jajjaga kayan miyan ki amma banda tumatur
- 3
Zakisa mai a tukunya ki kunna wuta yayi zafi saiki sa albasa sannan ki kawo cefene ki zuba kibatshi yadan soyo kadan saiki zuba maggi,gishiri,onga, curry ki motse shi sannan ki zuba ruwa yanda zai ida dafa maki taliyan
- 4
Idan kinsa ruwa saiki kawo kifin ki zuba a ciki kibarsu ya tafasa, sannan ki kawo taliyan ki ki zuba a ciki tadahu, hmmm baaba yaro mai kuiya
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Gabe
-

Miso Butter Roasted Cabbage Wedges
Brian Moore
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Sour Grape & Rosewater Syrup (Sharbat-e Abghooreh)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

crissy3622 -

Chef Nena
-

Elyse Rose
-

Chef Nena
-

kainat khan -

crissy3622 -

Chef Nena
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Kumkum Chatterjee
-

skunkmonkey101
-

Yui Miles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Neemoh







Comments